Da Duminsa: Atiku Ya Dauka Matakin Karshe Kafin Sanar Da Abokin Takararsa

Da Duminsa: Atiku Ya Dauka Matakin Karshe Kafin Sanar Da Abokin Takararsa

FCT, Abuja - 'Dan takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyya PDP, Alhaji Atku Abubakar, ya shiga ganawar sirri da gwamnonin da aka zaba karkashin inuwar jam'iyya PDP.

ABIN LURA: Za ku iya ceton rayuwar diya mace dake cikin hadari. Bada gudunmuwarka ga Patreon na Legit

Rahoton jaridar Vanguard ya bayyana cewa, taron zai kammala duk wani shirin Atiku na zaben abokin takara kafin cikar wa'adin da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta, INEC ta bayar.

Sanarwar taron an manna shi ne a sakateriyar Kungiyar Gwamnonin PDP kuma darakta janar na Kungiyar, CID Maduagbanam ne ya sa hannu.

Ana taron a halin yanzu a Legacy House dake Abuja.

Karin bayani nan nan tafe...

Asali: Legit.ng

Online view pixel