Jerin mutane 50 da Bola Tinubu ya fito da su a siyasa har Duniya ta san da zamansu yau
- Asiwaju Bola Ahmed ba bako ba ne a siyasar kasar nan, kusan sunansa ya ratsa ko ina a Najeriya
- Inda Bola Tinubu ya yi fice shi ne ya yi sanadiyyar da mutane bila-adadin suka samu matsayi a kasa
- ‘Dan takaran na APC shi ne ya shigo da Farfesa Yemi Osinbajo da wasu da-dama cikin harkar siyasa
A wani jeri da yake yawo a kafafen sada zumunta, Legit.ng Hausa ta tattaro sunayen wasu da-dama daga cikin wadanda za a kira yaran Bola Tinubu.
A baya, mun tuntubi Hadimin Gwamnan jihar Legas, Jibril Gawat domin jin yadda lamarin yake.
Jibril Gawat ya shaida mana cewa gwanin na su ya kafa mutanen da ba za su kirgu ba, ya kuma yi alkawarin zai tattaro mana sunayen wasu daga cikinsu.
Za a samu masu rike da mukamai a majalisar wakilai, dattawa da na dokoki da kuma Ministocin da a dalilin Tinubu suke rike da kujerunsu a gwamnati.
Jerin yana kunshe da wasu da yanzu sun raba jiha da babban ‘dan siyasar, amma sun amfana da shi a baya.
Akwai da-dama daga cikin yaran tsohon gwamnan na Legas da ba a ambata ba, rahoton ya fi karkata ne a kan wadanda suka rike mukamai ko kujeru.
LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng
Mataimakin Shugaban kasa
1. Farfesa Yemi Osinbajo
Gwamnoni
2. Babatunde Raji Fashola
3. Akinwumi Ambode
4. Babajide Sanwo Olu
5. Rauf Aregbesola
6. Gboyega Oyetola
7. Adams Oshiomhole
8. Kayode Fayemi
9. Ibikunle Amosun
10. Dapo Abiodun
11. Abiola Ajimobi
Mataimakan Gwamna
12. Femi Pedro
13. Femi Hamzat
14. Idia Adebule
15. Adejoke Orelope-Adefulire
Ministoci
16. Lai Mohammed
17. Sunday Dare
18. Kemi Adeosun
‘Yan majalisar wakilan tarayya
19. Femi Gbajabiamilla
20. James Faleke
Da sauransu
Sanatoci
21. Remi Tinubu
22. Ganiyu Solomon
23. Olamilekan Adeola
24. Olurunimebe Mamora
25. Gbenga Ashafa
26. Tokunbo Afikuyomi
27. Adebayo Oshinowo
28. Adetokunbo Abiru
29. Musliu Obanikoro
30. Opeyemi Bamidele
Shugabannin jam’iyya
31. Muiz Banire
32. Joe Igbokwe
33. Ismail Adewusi
34. Lanre Ogunyemi
Hadiman Shugaban kasa
35. Abike Dabiri Erewa
36. Ben Akabueze
Wadanda suka rike mukaman gwamnati
37. Babatunde Fowler
38. Muri Okunola
39. Kamal Bayewu
40. Abdulbaq Ladi Balogun
Tsofaffin kwamishinoni, ‘yan majalisar dokoki da sauransu
41. Rt. Hon. Mudasir Obasa
42. Rt. Hon. Adeyemi Ikuforiji
43. Ebitemi Agbare
44. Kehinde Bamigbetan
45. Dele Alake
46. Kamal Bayewu
47. Ayo Adewale
48. Toyin Suarau
49. Kayode Opeifa
50. Leke Pitan
Asali: Legit.ng