Hotunan shirye-shiryen zaben fidda gwanin dan takara kujeran Shugaban kasa karkashin PDP

Hotunan shirye-shiryen zaben fidda gwanin dan takara kujeran Shugaban kasa karkashin PDP

Shirye-shirye na cigaba da gudana don gudanar da zaben fidda gwanin dan takara kujeran Shugaban kasa karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP.

TVCNews ta dauko hotunan sashen Velodrome na filin kwallon tarayya na MKO Abiola dake birnin tarayya Abuja.

Zaben fidda gwanin na PDP zai gudana ne ranar Asabar, 28 ga watan Mayu, 2022.

Kalli hotunan:

Veledrome
Hotunan shirye-shiryen zaben fidda gwanin dan takara kujeran Shugaban kasa karkashin PDP Hoto: tvcnewsng
Asali: Facebook

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Velodrome
Hotunan shirye-shiryen zaben fidda gwanin dan takara kujeran Shugaban kasa karkashin PDP Hoto: tvcnewsng
Asali: Facebook

Velodrome
Hotunan shirye-shiryen zaben fidda gwanin dan takara kujeran Shugaban kasa karkashin PDP Hoto: tvcnewsng
Asali: Facebook

Velodrome
Hotunan shirye-shiryen zaben fidda gwanin dan takara kujeran Shugaban kasa karkashin PDP Hoto: tvcnewsng
Asali: Facebook

Jerin sunayen yan takara kujerar shugaban kasa karkashin PDP da zasu fafata gobe:

 1. Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar
 2. Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal
 3. Tsohon Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki
 4. Tsohon Sakataren gwamnatin tarayya, Anyim Pius Anyim
 5. Gwamnan jihar Bauchi, Senator Bala Mohammed
 6. Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike
 7. Gwamnan jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel
 8. Nwachukwu Anakwenze
 9. Dele Momodu
 10. Mohammed Hayatu-Deen
 11. Sam Ohuabunwa
 12. Cosmos Ndukwe
 13. Charles Ugwu,
 14. Rt Hon Chikwendu Kalu
 15. Oliver Tareila Diana.

Asali: Legit.ng

Online view pixel