Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Gwamnatin jihar Taraba karkashin jagorancin Agbu Kefas ta kafa wani kwamiti domin kama duk yaron da ya kamata ace yana makaranta a titi a lokacin makaranta.
A labarin da muke samu, APC ta sake yin nasara a kan PDP a zaben da aka gudanar a shekarar nan, inda kotu ta tabbatar da nasarar dan takarar APC da ya lashe.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai gana da shugabannin ƙasae haɗadɗiyar daular Larabawa (UAE) a wani yada zango a birnin Abu Dhabi bayan ya baro ƙasar Indiya.
Miyagun ƴan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun halaka wata matar aure tare da raunata mijinta a wani sabon hari a jihar Taraba.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, an hallaka wata mata bisa zarginta da wawashe wasu kudaden da aka lika a bikin zagayowar ranar haihuwar wani da aka yi.
Ƙungiyar gwamnonin jihohin Arewa maso Gabas sun buƙaci dakarun sojoji da su bi ƴan ta'addan har maɓoyarsu domin halaka waɗanda suka ƙi miƙa wuya.
Kotun zaben yan majalisar tarayya a Kaduna, ta tabbatar da zaben Lawal Usman na jam'iyyar PDP a matsayin sanata mai wakiltan yankin Kaduna ta tsakiya.
Wata ɗaliba a jami'ar jihar Gombe (GSU) ta halaka jaririn da ta haifa har lahira. Majiyoyi sun tabbatar da cewa ɗalibar ta halaka jaririn ne bayan ta haihu ba aure.
Al'ummar Yarbawa mazauna Kano sun gudanar da taron addu'a ta musamman don neman Allah ya yi wa jagoran Kwankwasiyya, Alhaji Rabiu Musa Kwankwaso jagoranci.
Labarai
Samu kari