Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ambaci sunayen rukunin waus kungiyoyi da ke dauke da matakai a matsayin 'yan ta'adda, ya ce gwamnatinsa za ta murkushe su.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ambaci sunayen rukunin waus kungiyoyi da ke dauke da matakai a matsayin 'yan ta'adda, ya ce gwamnatinsa za ta murkushe su.
Yanzu haka an fara aikin tantance Mista Ola Olukoyede a matsayin sabon shugaban hukumar yaƙi da masu cin hanci da rashawa EFCC a majalisar dattawa.
Masu garkuwa sun yi ajalin wani babban dan kasuwa, Alhaji Samiu Jimoh a shagonsa da ke karamar hukumar Mokwa cikin jihar Neja bayan yi musu tirjiya.
Shugaba Bola Tinubu ya yi wasu nade-nade da su ka jawo cece-kuce a tsakanin al'umma tun bayan hawanshi karagar mulki a watan Mayu na wannan shekara.
Gwamnatin Katsina karkashin jagorancin Malam Dikko Radda ta tabbatar da cewa ba zata yi zaman sulhu da kowane ɗan bindiga ko kungiyar 'yan ta'adda ba.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayar da umarni ga jami'an tsaro da su gudanar da bincike kan gawae ɗiyar ɗan majalisa da aka kashe.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai sabon hari a ƙaramar hukumar Anka ta jihar Zamfara. Miyagun ƴan bindigan sun halaka mutum uku tare da sace wasu da dama.
Wasu mutane da ba a san ko wanene ba, sun halaka diyar dan majalisar dokokin jihar Borno a gidan mijinta. Lamarin mara daɗin ji ya auku ne a birnin Maiduguri.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya mika kyautar asibiti sukutum ga coci don samun kulawa na musamman da kuma tausaya wa marasa lafiya da kula da shi.
'Yan bindiga sun hallaka mataimakin magatakardar Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke jihar Ebonyi, an kashe Innocent Obi ne a gidansa da ke jihar Imo.
Labarai
Samu kari