Yanzy-yanzu : Shugaba Buhari ya Gana da Wakilan Wadanda Aka sace a jirgin kasa

Yanzy-yanzu : Shugaba Buhari ya Gana da Wakilan Wadanda Aka sace a jirgin kasa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da wakilan wadanda aka sace a jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna a gidan gwamnati a ranar 11 ga watan Agusta 2022. Rahoton Buhari Sallau

A Ranar 28 ga watan Maris Yan Bindiga suka kai wa jirgin kasa dake jigila da Fasinjoji daga Abuja zuwa Kadun Hari Wanda ya kai ga asarar rayuwar mutane da kuma garkuwa da wasu da dama.

Shugaba Buhari ya sha nanata cewa ya ba da umarni ga hukumomin tsaro da su kubutar da fasinjojin, kuma yana da tabbacin jami’an su na yin duk abun da ya dace don ceto su.

Buhari
Yanzy-yanzu : Shugaba Buhari ya Gana da Wakilan Wadanda Aka sace a jirgin kasa FOTO Buhari Sallau
Asali: Twitter

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Kara karanta wannan

Gwamnan APC: Ba yadda za a yi Buhari ya ci bashin N1.1tr don biyan bukatun ASUU

Buhari
Yanzy-yanzu : Shugaba Buhari ya Gana da Wakilan Wadanda Aka sace a jirgin kasa FOTO Buhari Sallau
Asali: Twitter

Kamar yadda rahotanni suka bayyana, babu wani shiga tsakani da Hukumar tayi wajen ganin a sako fasinojin da akayi garkuwa da su

Asali: Legit.ng

Authors:
Ibrahim Tofa avatar

Ibrahim Tofa