Shin Najeriya ci baya ake ko gaba? Ga Farashin Abubuwa goma (10) a 2015 da yanzu
1 - tsawon mintuna
An rantsar da shugaba Muhammadu Buhari ranar 29 ga watan Mayu 2015 tare da mataimakansa, Farfesa Yemi Osinbajo.
ABIN LURA: Za ku iya ceton rayuwar diya mace dake cikin hadari. Bada gudunmuwarka ga Patreon na Legit
A jawabin da ya gabatar a bikin rantsar da shi, ya yi alkawarin inganta tsaro, yaki da rashawa, da inganta tattalin arziki.
Shekaru bakwai yanzu, yan Najeriya na tambaya, shin Najeriya ta cigaba ne daga 2015 zuwa yanzu ko kuma ci baya ake samu?
Jaridar Business Day ta jeranto farashin wasu abubuwa masu muhimmanci a rayuwar yau da kullum yadda suke a 2015 da yadda suke a yau.
Ga jadawalin:
2015 | 2022 | |
Farashin Filawa | N7,000 | N26,500 |
Farashin Burodi | N300 | N700 |
Farashin buhun Shinkafa | N8,700 | N32,000 |
Farashin Taliya | N180 | N400 |
Farashin Kifi (1kg) | N900 | N2,200 |
FaraFarashin Manja (25 lita) | N6,500 | N20,000 |
Farashin Kwai kiret | N700 | N2000 |
FaraFarashin Litan Man Diesel | N145 | N8000 |
Farashin Gas na girki (12.5Kg) | N3,200 | N10,000 |
FaraFarashin TikitTikitin Jirgi | N15,000 | N50,000 |
DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka
Asali: Legit.ng
Tags: