Zaben fidda gwanin APC: Adadin deleget da kowace jiha ke da shi
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a yau take gudanar da zaben fidda gwanin yan takaran kujerar shugaban kasa karkashinta.
Kundin tsarin mulkin jam'iyyar APC ya bada zabi uku na yadda za'a gudanar da zaben fidda gwani.
Ittifaki, yar tinke wanda aka fi sani da kato bayan kato, da kuma na deleget.
Jam'iyyar APC na da Deleget 2,322.
Yayinda jihar Kano tafi yawan deleget, Abuja ke da mafi karanci.
Legit ta tattaro muku adadin deleget da kowace jiha ke da shi:
DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka
Arewa maso yamma
Kano: 132
Katsina: 102
Jigawa: 81
Kaduna: 69
Kebbi 63
Sokoto: 69
Zamfara: 42
Arewa maso gabas
Borno: 81
Adamawa: 63
Bauchi: 60
Gombe: 33
Taraba: 48
Yobe: 51
Kudu maso yamma
Osun: 90
Lagos: 60
Oyo: 99
Ogun: 60
Ondo: 54
Ekiti: 48
Arewa maso tsakiya
Kogi: 63
Kwara: 48
Plateau: 51
Nasarawa: 39
Niger: 75
FCT: 18
Benue: 66
Kudu maso gabas
Abia: 51
Anambra: 63
Ebonyi: 51
Enugu: 131
Imo: 39
Kudu maso kudu
Bayelsa: 24
Cross River: 54
Delta: 75
Akwa Ibom: 93
Edo: 57
Rivers: 69
Asali: Legit.ng