Yanzu-Yanzu: 'Yan ta'adda na ruwan wuta a kauyuka 2 na Shiroro a jihar Niger
1 - tsawon mintuna
Shiroro, Niger - 'Yan ta'adda a halin yanzu suna ruwan wuta tare da cin karensu babu babbaka a yankunan Kadna da Naknuwape da ke Gwada a karamar hukumar Shiroro ta jihar Niger.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa 'yan ta'addan sun halaka dan sanda da wani mazaunin kauyen yayin da suka yi garkuwa da wasu mutum biyu, TVC News ta ruwaito.
Karin bayani na nan tafe...
Asali: Legit.ng