Yan bindiga
Sojojin Najeriya sun cafke rikakken dan bindiga mai garkuwa da mutane da yake raba makamai a jihohin Filato, Kaduna da Zamfara a yankin Bassa na Filato.
'Yan ta'adda sun sake kutsawa kauye a Sakkwato. 'Yan ta'adda ke yi wa Kachalla Haru da Chomo biyayya ne su ka kai harin. Har yanzu ana zaune a cikin fargaba.
Yan sanda sun kama mutane hudu masu ba 'yan bindiga kayan sojoji da 'yan sanda domin aikata ta'addanci a Arewa. Mutanen da ake zargi sun amince da laifinsu.
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya ce rahoton da ke yawo cewa ƴan bindiga sun sace mata da ƙananan yara a wani kauye a karamar hukumar Maradun karya ne.
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta sanar da samun nasarori kan 'yan bindiga da 'yan fashi da makami. Jami'an rundunar sun cafke mutanen da ake zargi.
Atsi Kefas, 'yar uwar gwamnan Taraba, Kefas Agbu ta mutu bayan harin 'yan bindiga da ya rutsa da ita, yayin da take jinya a wani asibiti a Abuja.
Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai hari kauyen Kakidawa a karamar hukumar Maradun a Zamfara, sun kai harin cikin dare sun sace mata da yara 43.
Jami'an tsaro da suka hada da sojoji, yan sanda, yan banda sun hada kai wajen gwabzawa da 'yan bindiga masu garkuwa da mutane a Kebbi. Sun ceto mutane 36.
Kwamishinan yan sandan jihar Kano ya zaga unguwannin Kano ya zaga unguwannin jihar Kano domin maganin ƴan daba. Kwamishinan ya umarci a kama ƴan daba.
Yan bindiga
Samu kari