Hotunan Firdawsi Bayero, Gimbiyar Kanon da Sarkin Iwo zai aura yau sun bayyana

Hotunan Firdawsi Bayero, Gimbiyar Kanon da Sarkin Iwo zai aura yau sun bayyana

Osun - Mai Martaba Sarkin Iwo, Oba Abdulrosheed Akanbi, a ranar Asabar ya bayyana hotunan sabuwar amaryarsa, Firdauz Abdullahi, da aka shirya daurawa aure yau.

The Nation wallafa hotunan da tace ta samu daga hannun Sarkin da kansa.

A baya mun kawo muku rahoton auren da aka shirya daurawa yau Asabar, 19 ga watan Maris, 2022.

A takardar gayyatar, za'a daura auren a gdan Madakin Kano, Yola Quaters, misalin karfe 11.

Kalli hotunan:

Hotunan Firdawsi Bayer
Hotunan Firdawsi Bayero, Gimbiyar Kanon da Sarkin Iwo zai aura yau sun bayyana Hoto: @TheNationNews
Asali: Twitter

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Hotunan Firdawsi Bayero
Hotunan Firdawsi Bayero, Gimbiyar Kanon da Sarkin Iwo zai aura yau sun bayyana Hoto: @TheNationNews
Asali: Twitter

Hotunan Firdawsi Bayero
Hotunan Firdawsi Bayero, Gimbiyar Kanon da Sarkin Iwo zai aura yau sun bayyana Hoto: @TheNationNews
Asali: Twitter

Hotunan Firdawsi Bayero, Gimbiyar Kanon da Sarkin Iwo zai aura yau sun bayyana
Hotunan Firdawsi Bayero, Gimbiyar Kanon da Sarkin Iwo zai aura yau sun bayyana Hoto: @TheNationNews
Asali: Twitter

Sarkin Iwo zai angwance da jikar Sarkin Kano Ado Bayero, Firdausi

Bayan rabuwa da matarsa yar kasar Jamaica a shekarar 2019, Oluwo of Iwo ya gamu da sabuwar soyayya a kasar Kano.

Kara karanta wannan

Jerin abubuwa 8 da Hukumar Kwastam ta hana fitar da su zuwa kasashen waje

Sarkin kasar Iwo ta jihar Osun, Adewale Akanbi (Telu 1), na gab da angwancewa da yar Sarki, Firdauz Abdullahi a jihar Kano.

An shirya auren ranar 19 ga Maris, 2022, a gidan Madakin Kano

Oba Adewale ya shahara da yaki da masu ikirarin addinin gargajiya a kasar Yarbawa.

A jawaban da yayi lokaci bayan lokaci, ya jaddada cewa Allah daya yake bautawa kuma bai bautawa gumaka kamar yadda al'ada ta bukata.

Hakazalika Sarkin na fito-na-fito da yan damfara yahoo-yahoo masu asiri don samun kudi.

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel