Budurwa mai Hijabi, Shatu Garko, ta lashe gasar Mace mafi kyau a Najeriya 'Miss Nigeria' na bana

Kyakkyawar budurwa 'yar Arewa maso yammacin Najeriya, Shatu Garko, ta lashe gasar Mace mafi kyau a Najeriya watau 'Miss Nigeria' na shekarar 2021.

Shatu Garko, yar shekaru 18 kacal ce mace mai Hijabi daya tilo cikin dukka sauran yan takaran gasar.

Adebimpe Olajiga ta bayyana hotunan bikin yayinda ake karrama Shatu bayan nasarar da tayi a gasar.

An ba ta kyautar Naira miliyan 10 da dalleliyar mota da sauran kyaututtuka.

Kalli kayatattun hotunan:

Miss Nigeria' na bana
Budurwa mai Hijabi, Shatu Garko, ta lashe gasar Mace mafi kyau a Najeriya 'Miss Nigeria' na bana Hotuna: Adebimpe Olajiga, missnigeriaorg
Asali: Facebook

'Miss Nigeria' na bana
Budurwa mai Hijabi, Shatu Garko, ta lashe gasar Mace mafi kyau a Najeriya 'Miss Nigeria' na bana Hotuna: Adebimpe Olajiga, missnigeriaorg
Asali: UGC

Budurwa mai Hijabi, Shatu Garko, ta lashe gasar Mace mafi kyau a Najeriya 'Miss Nigeria' na bana
Budurwa mai Hijabi, Shatu Garko, ta lashe gasar Mace mafi kyau a Najeriya 'Miss Nigeria' na bana Hotuna: Adebimpe Olajiga, missnigeriaorg
Asali: UGC

Budurwa mai Hijabi, Shatu Garko, ta lashe gasar Mace mafi kyau a Najeriya 'Miss Nigeria' na bana
Budurwa mai Hijabi, Shatu Garko, ta lashe gasar Mace mafi kyau a Najeriya 'Miss Nigeria' na bana
Asali: UGC

Asali: Legit.ng

Online view pixel