Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Nasir El-Rufa'i ta sanar da cewa za ta sallami Malaman makaranta 233 bisa gabatar da takardun boge.
Shugaban hukumar ilmin kananan makarantun jihar SUBEB, Tijjani Abdullahi, ya sanar da hakan ranar Alhamis, 2 ga Disamba, a hira da manema labarai.
Latsa nan don ganin jerin sunayen kamar yadda Premium Times ta samo:
Asali: Legit.ng