Latest
Kwamitin ladabtarwa zai saurari shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio da Sanata Natasha Akpoti kan zargin cin zarafi, sanatoci da dama za su ba ds shaida.
Gwamnatin jihar Kano ta aika tawaga ta musamman ga Darakta janar na hukumar wutar lantarkin karkara (REA), Injiniya Abba Ganduje, kan maganar wutar lantarki.
Jam'iyyar SDP ta yi sabon zargi kan gwamnatin APC mai mulki a Najeriya. Ta ƴi zargin cewa ana shirin sanya tsoro a zukakan 'yan adawa tare da barazana a gare su.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya ce jam'iyyar SDP ce za ta yanke cewa zai tsaya takara a 2027 ko a'a. Ya ce ko a 2015 ma Buhari ne ya saka shi takara.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i ya fadi dalilansa na goyon bayan Olusegun Obasanjo a rigimarsa da Atiku Abubakar yayin da suke mulki.
Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa yana fatan Atiku Abubakar da Peter Obi za su hadu da shi a SDP domin tunkarar Bola Tinubu a zaben 2027 domin kayar da APC.
Kalaman tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai sun rikita siyasar Kaduma, ƴan sanda sun musanta zargin da ya yi cewa sun sace tsohon kwamishinansa.
Alamu masu karfi na nuna cewa manyan kusoshin APC ciki har da tsofaffin ministoci, tsofaffin gwamnoni da makusantan Buhari na shirin komwa jam'iyyar SDP.
Tsohon ministan shari'a a lokacin shugaba kasa Muhammadu Buhari, a lokacin Buhari aka yi wa Joshua Dariye da Jolly Nyame bayan kotu ta kama su da laifi dumu dumu.
Masu zafi
Samu kari