Latest
Tsohon dan takarar gwamnan jihar Legas, Dr. Abdul'azeez Olajide Adeniran wanda ka fi sani da Jandor, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC bayan ya fice daga PDP.
An samu bullar wata bakuwar cuta a jami'ar kimiyya da fasaha ta jihar Kebbi (KSUTA). Cutar wacce ba a gano kowace iri ba ce ta yi sanadiyyar rasuwar dalibai.
Daraktan kamfanin man fetur a Nijar ya ce an shiga matsalar man fetur bayan yanke alaka da China, sauke farashi da yawan bukatar fetur a fadin kasar.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana abin da ya sa a gaba a wajen mulki jihar. Uba Sani ya ce burinsa hidimtawa mutanen da suka zabe shi.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce N70,000 ba za ta biya nukatun ma'aikata ba. Ya bukaci a hana 'yan kwadago takara bayan barin ofis nan take.
Dattijon dan siyasa, Alhaji Tanko Yakasai ya jaddada goyon baya ga manufofin gwamnatin tarayya, tare da bayyana cewa ba a ware Arewa daga cin gajiyar shirin ba.
Rahotanni sun karyata labarin da ke cewa masarautar Zazzau, karkashin Mai Martaba Ahmad Nuhu Bamalli ta kwace rawanin Magajin Rafin Zazzau, Ango Abdullahi.
Dattawan APC a jihar Akwa Ibom sun bayyana cewa shugaban majalisar dattawa, Sanata Akpabio na cin amanar APC a jihar wajen hada kai da PDP don son rai.
A shekarar 2030, Musulmai za su yi azumi na kusan kwanaki 36 gaba ɗaya: cikakken Ramadan na kwanaki 30 na shekarar 1451 AH da kuma kwanaki 6 na shekarar 1452 AH.
Masu zafi
Samu kari