Latest
Babban bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa karban bashi don gudanar da ayyukan cigaba ba laifi bane saboda kasashen da suka cigaba irinsu Amurka har yau suna
A tashi daya wani matashi ya zama miloniya bayan ya lashe makudan kudade har naira miliyan 38 a wani gidan buga caca. Naira 800 kacal ya saka ya buga cacar.
Abdullah, wanda a halin yanzu ya kasance kwararren ‘dan kwallon kafa ne bai sake ganin mahaifiyarba bayan da suka rabu da mahaifinsa, shekaru 30 da suka gabata.
Faruk Aliyu, jigo a jam'iyyar APC mai mulki yace suna nan suna ci gaba da tattauna wa da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, domin ya mara wa jam'iyyar baya.
Wani jami'in Soja dake aiki a Hydrocarbon Pollution Remediation Project, HYPREP, a Port Harcourt, mai suna O. Badamasi, ya arce kudin kwamandansa N39million.
Wata kyakkyawar budurwa yar Najeriya mai suna Princess Mimi ta sharbi kuka da hawaye saboda rashin samun tsayayyen namijin aure, bidiyonta ya yadu a intanet.
Gwamnatin kasar Sin ta bude ofishohin yan sanda a Najeriya da sama da kasashe 20 a fadin duniya don dakile laifukan da yan kasarta ke aikatawa a wadannan kasash
Hukumar ICPC mai yaki da rashin gaskiya tana kokarin tsabtace harkar ilmi. Shugaban ICPC a Najeriya yace sun rufe makarantu masu bada takardar digirin bogi.
Wani mutumi ya zagi Hon. Abike Dabiri-Erewa a gaban kowa. Amma da Abike Dabiri-Erewa ta maida masa martani, sai mutane suka rike cewa bai kamata ta biye masa ba
Masu zafi
Samu kari