Latest
Bola Tinubu mai takarar shugabancin Najeriya ya fito yana cewa harin da aka kai a tashar jirgi ya nuna akwai rashin tsaro,akasin abin da shugaban kasa ke fada.
Bidiyon wata tsaleliyar baturiya wacce ta dauki saurayinta daga Najeriya zuwa kasarsu don ya gana da iyayenta da sauran danginta ya kayatar da mutane a intanet
Muhammadu Buhari ya sake nada Bakatsine na 2 a kujerar Gwamnati mai tsoka a kwana daya. Hakan na zuwa ne bayan Lawan Sani Stores ya samu mukami a majalisar FIRS
Wani 'dan Najeriya ya bayyana tsohon rasit dinsa na makaranta. Yace N40 ake biya masa a kowanne zango sannan ya kashe N1,090 na kudin makaranta da dakin jami'a.
Babban kotu mai zamanta a Uyo, babban birnin Akwa Ibom ta yanke wa wasu maza biyu hukuncin daurin shekaru 56 a gidan gyaran hali kan aikata hadin baki da fashi.
A farkon nan Asiwaju Bola Tinubu ya zauna da Gwamnonin Jihohin APC da kwamitin da ke taya shi yakin zabe saboda a ga yadda za a shiryawa zaben shugabancin kasa.
Mun kawo jerin Gwamnonin Jihohin da sai sun yi da gaske za su koma mulki a Najeriya. A cikinsu akwai Gwamna Bala Mohammed da Umaru Fintiri a Arewa maso gabas.
Orji Uzor Kalu, bulaliyar majalisar dattawa ya ce Sanata Rabiu Musa Kwankwaso dan takarar shugaban kasa na NNPP da Peter Obi na jam'iyyar LP na yiwa Tinubu aiki
Yan bindiga a jihar Zamfara da suka sace Kwanel Rabiu Garba Yandoto (mai ritaya) da yaransa biyu sun sako su bayan an biya su kudin fansa ta naira miliyan 10.
Masu zafi
Samu kari