Latest
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta tsawaita wa'adin cigaba da karbar katin zabe na PVC da kwanaki takwas saboda bawa wadanda ba su karba ba damar karba.
Yanzu muke samun labarin cewa, dan takarar shugaban kasa na PDP ya dawo gida Najeriya bayan da ya shafe kwanaki yana can a Landan. An fadi me ya kai Landan.
Jam'iyyar Labour Party na yan kwadago ta samu babban karuwa a jihar Kaduna inda yan majalisa biyu suka sauya sheka daga jam'iyyar All Progressives COngress APC.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun sace sabon DPO da aka tura Pankshin, karamar hukumar Pankshin na Jihar Filato a dakin otel bayan sun harbe shi.
Wasu matasa sun yi aikin dana-sani yayin da suka sace wata yarinya a jihar Kano tare da tafiya da ita jihar Katsina, Sun nemi a basu kudin fansa miliyan 2.
A jiya Olusegun Obasanjo yace da ya so ya yi ta mulki, babu abin da zai hana shi, sannan Obasanjo ya nuna ba da shi za a rika yawon yi wa Peter Obi kamfe ba.
Ana ganin Atiku Abubakar shi ne babban barazanar da APC take fuskanta, rahoton nan ya yi bayanin yadda Bola Tinubu zai doke ‘yan takara a zaben da za a shirya.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP ya ce zai mai da jarrabawar JAMB ta zama wa'adin shekaru hudu idan aka zabe shi ya zama shugaban kasa a zaben 2023.
Bayani ne aka yi dalla-dalla a kan yadda ‘Yan Takaran APC, PDP, NNPP da LP a zaben shugabancin kasa za suyi wa kuri’un da ake da su a Kano rubdugu da wawa.
Masu zafi
Samu kari