Latest
Ƴan sanda a jihar Zamfara sun yi babban kamu, sun cafke matar dake safarar makamai ga ƴan bindiga a jihar. Matar ta daɗe tana gudanar da wannan baƙar sana'ar.
Za a ji Ahmed Muhammad Makarfi yana zargin cewa ana bi ana cafke magoya bayan PDP a Kaduna, yanzu haka an kama Darektan yada labarai na kwamitin yakin zabe.
Wata matar aure a Abuja ta bayyana halin da take ciki kasancewar mijinta ba ya kwanciyar aure da ita ko kadan. Ta ce aure ba lamari ne na tuwo ba akwai kwaciya.
Nyesom Wike ya ce dole ayi waje da wadanda suka taimaka wajen ba Atiku Abubakar tikiti. Wike yana ganin an saba doka da aka tsaida ‘Dan Arewa takara a 2023.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) tana da gwamnoni masu yawa a.ƙasar nan. Sai dai jam'iyyar zata iya rasa wasu jihohin a zaɓen gwamnoni dake tafe..
Wasu mazauna jihar Neja sun bayyana irin jimami da halin da suka shiga bayan da wasu 'yan siyasa suka karbi lambobin asusunsu amma suka gaza ba su ko anini.
Tsohon ɗan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a jihar Neja, Umar Nasko ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC. Umar Nasko yayi alƙawarin yin aiki tuƙuru domin nasarar APC
Jam’iyyar All Progressives Congress ta rasa Sakataren jin dadi da walwalarta. Bayan komawa ganin likita a asibiti, sai ciwo ya tashi, ana cikin haka sai ya rasu
Yanzu muke samun labarin yadda wani basaraken Arewa ya yanki jiki ya fadi matacce a hanyarsa ta zuwa sallar Magriba a babban birnin tarayya Abuja, inji majiya.
Masu zafi
Samu kari