Latest
Wani matashi ɗan Najeriya ya tona asirin ƴan Yahoo-Yahoo, ya bankaɗo sabuwar hanyar da suke bi suna kwashe wa bayin Allah kuɗaɗen su a asusun ajiyar banki.
Dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana farin cikinsa yayinda ya karbi bakuncin zababbun yan majalisar.
Jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) ta koma bayan ɗan takarar gwamnan jam'iyyar APC a jihar Oyo. Jam'iyyar na son a kawar da mulkin gwamnan PDP a jihar.
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana yadda ta shawo kan lamarin tsaro da ya kunno kai a lokacin da 'yan ta'adda suka so kai hari kan masu akda kuri'u a kasar.
Kotun koli ya bayyana maye gurbin Shekarau da Hanga a matsayin dan takarar sanatan Kano ta tsakiya a majalisar dattawa ta Najeriya a zaben bana da a ka yi.
Abokin takarar Nura Khalil, dan takarar gwamnan NNPP ya bayyana komawa tsagin dan takarar gwamnan jam'iyyar APC Dikko Radda a zaben gwamna mai zuwa nan kusa.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) zata ɗaukaka ƙara kan hukuncin kotu na yin amfani da katin zaɓe na wucin gadi a ranar zaɓe. Hukumar tace bata yarda.
Femi Gbajabiamila yana shirin watsi da kujerar Majalisa a Najeriya, yana so a nada shi a matsayin shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa a mulkin Bola Tinubu.
Wata mai suna Blessing Olaitan, wacce ta kira kanta kwararriyar yar gidan magajiya ta kai kara kotu cewa wani kwastoma ya yaudare ta ya tura mata alat din bogi.
Masu zafi
Samu kari