Latest
Sojojin juyin mulki a jamhuriyar Nijar sun bai wa 'yan sanda umarnin fitar da jakadan Faransa daga ƙasar. Hakan ya biyo bayan wa'adin sa'o'i 48 da suka ba shi.
Koditen kamfen Peter Obi a zaben shugaban kasar da aka kammala, Mista Morris, ya tattara ya koma jam'iyyar PDP kuma ya ayyana goyon baya ga gwamna Douye Diri.
Shugaban cocin Glorious Mount of Possibility Church, Fasto David Elijah, ya ja kunnen ɗan takarar shugaban ƙasa, na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Abba Kabir Yusuf ta sallami babban darektan Asibitin Hasiya Bayero bisa zargin gaza aiwatar da tsarukanta.
Sabon ministan tsaro, Muhammad Badaru Abubakar ya bayyana cewa Najeriya na daf da bankwana da matsalar tsaro idan aka samu kayan aiki na zamani ga jami'an tsaro
Kansiloli a ƙaramar hukumar Ijebu ta Gabas da ke jihar Ogun, sun sanar da dakatar da shugaban ƙaramar hukumar, Wale Adedayo. Hakan ya biyo bayan zargin da.
Wata matashiyar budurwa mai shekaru 16, Priscilla Galadima, ta gamu da ajalinta bayan wata motar tanka ta bi ta kanta a garin Minna, babban birnin jihar Neja.
Juyin mulki ya dawo a Nahiyar Afirika inda sojoji ke cigaba da hamɓarar da gwamnatin fararen hula. Tun daga shekarar 2020 sojoji sun hamɓarar da gwamnatoci 9.
Gungun fusatattun matasa da ba a iya gane ko su waye ba, sun farmaki cocin RCCG a yayin da ake tsaka da gudanar da Ibada, inda suka farfasa muhimman abubuwa.
Masu zafi
Samu kari