Latest
Abba Kabir Yusuf ya amince da karin nadin mukamai sama da 100. Abba Gida Gida ya bada mukaman SR da SSR domin a samu wakilai masu dauko rahotanni a ma’aikatu
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya bayyana cewa kalubalen tsaron da ake fama da shi a jihar ba kamai bane illa siyasa kuma zai tona asirin dukkan masu hannu.
Tsohon shugaban bankin UBA kuma shugaban kamfanin Heirs Holdings, Tony Elumelu ya bayyana cewa ko kaɗan shugaba Tinubu bai fara tunanin naɗa shi gwamnan CBN ba.
Kwara - Shahararriyar matar nan mai bin addinin gargajiya a Ilorin, jihar Kwara, Abebi Ashabi Efunsetan Yakubu wacce aka fi sani da Iya Osun ta zama Musulma.
Rahotanni sun kawo cewa hukumar DSS ta tsare dakataccen shugaban karamar hukumar Ijebu ta gabas, Wale Adedayo, kan zargin Gwamna Dapo Abiodun da wawure kudi.
Ministan kudi, Wale Edun ya shaida cewa za su yi kokari wajen toshe kafofin facaka a gwamnati domin a iya kashe dukiyar al’umma ta hanyoyin da su ka fi dacewa.
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya ayyana hutun kwana 3 a fadin jihar don raba kayan tallafi domin ragewa mutane radadin cire tallafin mai da aka yi.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zai tafi zuwa ƙasar Indiya domin halartar taron ƙasashen duniya masu tattalin arziƙi na G20. Taron zai gudana.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da sauya wakilan jihohin Ondo da Cross River da aka zaba a hukumar cigaban Neja Delta (NDDC) a ranar Juma'a, 1 ga watan Satumba.
Masu zafi
Samu kari