Latest
Wani attajirin matashin ya dauko dabarar adana wa 'ya'yansa biliyon kudade kafin zuwansu duniya, ya ce ya tara fiye da Naira biliya 2 yanzu haka.
An hasko Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, a wani bidiyo da ya yadu yana girkawa tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Bukola Saraki abinci.
Yaƙin da ake gwabzawa tsakanin Israila da ƙungiyar Hamas ta Falasɗinu ya jawo asarar rayuka masu yawa. Ƴan ƙasashen waje da dama sun mutu, wasu sun ɓace.
Gwamna Malam Dikko Umaru Radɗa na jihar Katsina ya kaddamar da Community Watch Corps, sabuwar rundunar tsaro da zata taimaka wajen tabbatar da zaman lafiya.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama a gwamnatin tsohon shugaban ƙasa, Muhamadu Buhari, Hadi Sirika, ya samu sabon muƙami a gwamnatin jihar Katsina.
Jami'an 'yan sanda a jihar Bauchi ta kama wata matar aure, Khadija Adamu da ta hallaka 'yar kishiyarta mai shekaru biyar saboda ta bata jikinta da kashi.
Allah Ya Gafartama Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Kananan Hukumomin ISA/SABON-BIRNI Hon. Abdulkadir Jelani Danbuga. Allah yayi Masa Rahama Ameen.
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya gargaɗi yan ta'addan da suka rage su miƙa wuya ko kuma dakarun soji su tura su lahira.
Farfesa Bolaji Akinyemi, tsohon ministan harkokin waje na Najeriya, ya bayyana cewa maƙasudin faɗan Isra'ila da Falasɗinu shi ne a kitsa yaƙin duniya na uku.
Masu zafi
Samu kari