Latest
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar LP, Peter Obi, ya yi kira ga Bola Tinubu ya fito ya yi wa yan Najeriya bayani.
Tsohon shugaban kasar mulkin soja, Janar Yakubu Gowon, Gwamna Rotimi Akeredolu da sauran fitattaun yan Najeriya da aka yi karyan sun mutu a soshiyal midiya.
Yayin da ake jimamin rasuwar Abdulƙadir Danbuga, ɗan majalisa daga jihar Sakkwato, majasar wakilan tarayya ta sanar da ɗage zama domin alhinin wannan rashi.
Kotun daukaka kara a kasar Angola ta tura wata yar TikTok mai suna Ana da Silva Miguel, gidan yari na tsawon shekaru biyu kan zagin shugaban kasarsu, João Lourenço.
Sojin juyin mulki a Jamhuriyar Nijar sun bai wa wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya, Louise Aubin wa'adin sa'o'i 72 da ta dauki matakin da ya dace na barin kasar.
Hukumar sojin Najeriya ta kaddamar da atisayen tsaftace wurim da bama-bamai suka fashe a Ikeja, babban birnin jihar Legas shekaru 21 da suka wuce a jihar Legas.
Ƴan Najeriya sun yi martani kan musanta rage kuɗin buhun siminti da kamfanin Ɗangote. Da yawa ba su ji daɗin yadda farashin buhun siminti ya yi tsada ba.
Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN ta ba da shawarar koma wa kan teburin sulhu yayin da rikici ke kara ta'azzara tsakanin kasashen Isra'ila da Falasdinu.
Takaddama kan takardun karatun shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ta sanya an bankaɗo takardun karatun da ƴan takarar shugaban ƙasa na 2023 suka ba INEC.
Masu zafi
Samu kari