Latest
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Ola Olukoyede a matsayin sabon shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci, EFCC bayan dakatar da Abdulrsheed Bawa.
Wani dan gajeren bidiyo ya nuno lokacin da wani mutum ya son farin ciki bai da shamaki yayin da matarsa ta haifi tagwaye bayan shekaru 14 suna jiran tsammani.
Ƴan bindiga sun kai wani mummunan hari a wata kasuwa a jihar Taraba, inda suka halaka mutum biyu har lahira. Ƴan bindigan sun kai harin ne cikin dare.
Babban Hafsan Sojoji, Christopher Musa ya zaburar da sojojin Najeriya da ke yaki da ta'addanci a Borno ya ce duk wanda kai kashe dan Boko Haram ba bai cika soja ba.
Wata budurwa ta ɗauki matakin ƙin amsa tayin neman aurenta da saurayin da suke soyayya tare ya yi. Abin da budurwar ta yi ya sosa zukatan mutane sosai.
Wani dan gajeren bidiyo ya nuno wani ango dan kasar Koriya yana taka rawar wakar Yarbawa yayin da ya angon ce da amaryarsa Bayarabiya. An yi yayyafin dala.
A nan za ku ji jerin wasu Jihohin da Gwamnoninsu su ke rigima da Mataimakansu a halin yanzu. A binciken da mu ka yi, kusan duka jihohin daga Kudu su ke.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Sunusi Yusuf da wasu kan zargin hadin baki da yi wa abokinsu Nura Ibrahim fashin Naira miliyan 2.9.
Wani bidiyo na kawaye biyu da ke soyayya da saurayi daya ya girgiza intanet. Yan matan sun sumbace shi yayin da suke sharholiya da mutumin a gado.
Masu zafi
Samu kari