Latest
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana irin kalubalen da ya fuskanta a 2018 amma bai fadawa kowa ba don magoya bayansa, ya ce har guba an saka masa
Yayin da aka sanar da ganin jinjirin watan Dhul Hijjah, akwai bukatar Musulmai su kiyaye ranaku 3 da ke da muhimmanci a wannan wata mai alfarma da za a shiga.
Dakarun sojin saman Najeriya sun samu nasarar sheƙe mayaƙan ƙungiyar ta'addancin ISWAP tare da kwamandojinsu a wani farmaki da suka kai maɓoyarsu a jihar Borno.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara ya karyata labarin da ke yawo cewa, hukumar EFCC na nemansa ruwa a jallo tun bayan da ya bar kan karagar mulki a kwanakin baya.
Wani matashi ɗan Najeriya ya sanya hirar da suka yi da wata budurwa wacce ya so ya ce yana so a Twitter. A cikin hirar budurwar ta cika shi da jerin bukatu.
Yanzu muke samun labarin yadda jami'an hukumar NDLEA suka yi ram da wasu tsagerun masu safarar miyagun kwayoyi a wani yankin jihar Legas da ke Kudu a Najeriya.
Majalisar NJC ta fara shirin nada sabbin alkalai da ma'akatan shari'a 37 domin su cike gurabe a kotunan Najeriya daban-daban. Alkalai 9 a kotun daukaka kara.
Wasu miyagun mahara sun halaka babban basaraken Fulani da ke a wani ƙauye a ƙaramar hukumar Zaria cikin jihar Kaduna. Maharan sun kuma halaka ƴaƴansa guda huɗu.
Ana zargin cewa Hukumar EFCC ta fara farautar tsohon Gwamna, Bello Muhammad Matawalle. Kwanaki 21 da su ka wuce kenan da Bello Matawalle ya sauka daga ofis.
Masu zafi
Samu kari