Latest
Wata babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin tarayya Abuja ta mayar da tsigaggen tsohon mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Mahadi Aliyu Gusau, kan muƙaminsa.
Sabon mukaddashin sifetan yan sanda na ƙasa, (IGP) Kayode Egbetokun, ya krbi ragamar hukumar yan sandan Najeriya daga hannun Usman Alkali Baba a hukumance.
Jamia'an 'yan sandan jihar Ondo sun yi nasarar kama wasu ma'aikatan asibiti guda biyu da mai gadi bisa zargin sace mabiyiya a jihar Ondo na Kudancin kasar.
Babban basaraken masarautar Benin a jihar Edo, Oba Ewuare II, ya yi wa tohon ministan kasafin kuɗi na ƙasa, Clem Agba, wankin babban bargo kan ƙin waiwayo su.
Wasu mahara da ake kyautata zaton yan ta'adda ne sun yi ajalin rayukan mutane sama da 10, sun kona gidaje da Coci a yankin karamar hukumar Mangu, jihar Filato.
Hakeem Odumosu, tsohon kwamishinan 'yan sandan jihar Legas, ya ƙaryata labarin da ake yaɗawa kan cewa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa shi shugaban EFCC.
Godwin Emefiele ya na tsare a wajen DSS a Najeriya na kwana da kwanaki don haka ya je kotu, amma Gwamnati ta nuna cewa Emefiele zai kufce idan ya samu beli
Gwamnan Kano, injiniya Abba Kabir Yusuf da aka fi sani da Abba Gida Gida ya sanar da mayar da Minti Magaji Rimingado, kan muƙaminsa na shugabancin hukumar karɓ.
Gwamnan jihar Ebonyi da ke kudu maso gabashin Najeriya, Francis Nwifuru, ya bai wa sabbin kwamishinoni da hadimai rantsuwar kama aiki ranar Talata, 20 ga Yuni.
Masu zafi
Samu kari