Latest
Wasu miyagun ƴan bindiga ɗauke da makamai sun kai munanan hare-hare a ƙauyukan Domawa da Sukola na jihar Katsina inda suka halaka mutum uku da sace wasu da dama.
Kungiyar yakin neman zaben jam’iyyar LP ta yi watsi da ikirarin cewa dan takararta na shugaban kasa, Peter Obi, ya shiga yar buya bayan hukuncin kotun koli.
Primate Elijah Babatunde Ayodele ya bukaci Peter Gregory Obi da ya manta da batun zama shugaban kasar Najeriya a babban zaben kasar mai zuwa na 2027.
An zargi shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da naɗa mambobin jam'iyyar APC miƙamin kwamishinonin zaɓe na INEC domin ba ƴan adawa cikas a zaɓen 2027.
A wani bidiyo da ya yadu, an gano wata amarya a tsaye tana kallon angonta da ke tikar rawa cike da murna a wajen shagalin bikinsu. Yanayin amaryar ya ta da kura.
Hadimar shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ta yi martani inda ta caccaki tsohon ministan sufuri a gwamnatin tsohon Shugaba Muhammadu Buhari, Rotimi Amaechi.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya sake samun sakon taya murna daga bangaren jam’iyyar LP da Lamidi Apapa ke jagoranta. Ya yi ba’a ga dan takararsu, Peter Obi.
Motocin da za a rabawa ‘yan majalisar wakilai da sanatoci sun fara isowa a yanzu. ‘Yan majalisa sun soma karbar motocinsu, Sanatoci za su jira zuwa wani mako
Al'ummar Musulmai a jihar Oyo sun kafa kwamitin ladabtar da duk wani malamin addinin Muslunci da aka samu sa laifin kawo bidi'a a jihar, zai kula da lamuran malaman.
Masu zafi
Samu kari