Latest
Shugaban kasa Bola Tinubu ya sake samun sakon taya murna daga bangaren jam’iyyar LP da Lamidi Apapa ke jagoranta. Ya yi ba’a ga dan takararsu, Peter Obi.
Motocin da za a rabawa ‘yan majalisar wakilai da sanatoci sun fara isowa a yanzu. ‘Yan majalisa sun soma karbar motocinsu, Sanatoci za su jira zuwa wani mako
Al'ummar Musulmai a jihar Oyo sun kafa kwamitin ladabtar da duk wani malamin addinin Muslunci da aka samu sa laifin kawo bidi'a a jihar, zai kula da lamuran malaman.
Kungiyar Shi'a a Najeriya ta tura muhimmin sako hade da gargadi ga Shugaba Tinubu kan yanke alaka da Isra'ila yayin da ta ke kai munanan hare-hare kan Gaza.
Hukumar makarantar NDA da ke jihar Kaduna ta fitar da jerin ka'idoji ga dalibai ma su sha'awar cikewa don neman gurbin karatu a makarantar karo na 76.
Majalisar wakilai ta Tarayya ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta cefanar da barikokin jami'an 'yan sanda don sake musu tsari da kuma inganta su a kasar.
Shugaban jam'iyyar LP, Barista Julius Abure ya sallami hadimansa da dama kwanaki biyu bayan sun sha kaye a kotun koli da ta bai wa Tinubu nasarar cin zabe.
Sarkin Masarauta Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, ya amince da naɗin kaninsa, Mu'azu Nuhu Bamalli a matsayin sabon magajin garin Zazzau a jihar Kaduna.
Gwamnan Katsina, Dikko Umar Radda ya sake jadadda kudurinsa na kin yin sulhu ko kuma kulla wata yarjejeniya da ‘yan ta’adda. Ya ce ko matarsa ce zai hukunta ta.
Masu zafi
Samu kari