Latest
Hukumar NEMA ta bayyana cewa a halin yanzu an ceto mutane 12 da ransu yayin da wasu 17 suka mutu a haɗarin jirgin ruwan Taraba, an shiga kwana na uku.
Rundunar sojoji a jihar Kebbi ta yi ajalin wani kasurgumi kuma kwamandan 'yan bindiga, Mainasara da wasu biyu a jihar Kebbi a wani mummunan hari da ta kai.
Dauda Lawal Dare ya ce gwamnatin da ta shude ta Bello Matawalle ta saci kudi ta hanyar biya kusan duka kudin kwangilar a lokacin da ba a kai ga fara ayyukan ba.
Wani mutum da tsinci teba a kwali maimakon wayar iPhone 15 ya koka cikin kunar rai yayin da yake dudduba kwalin. Bidiyon ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya.
Tsohon ɗan takarar gwamna a inuwar PDP a jihar Kogi, Joseph Erico, ya jagoranci dandazon masu sauya sheka daga jam'iyyu sun rungumi APC mai mulki.
Kwanaki kadan bayan rashin nasarar Atiku a kotun koli, sanatoci biyu da wasu jiga-jigan jam'iyyar sun watsar da ita saboda wasu dalilai na karan kansu.
Wata jami’ar yar sanda ta yi fice a soshiyal midiya bayan ta rera taken kasa cike da kura-kurai a wani taron manyan jami’an yan sanda a jihar Imo.
Nura Ashiru, ya bukaci mai ɗakinsa da ke neman saki a Kotun musulunci ta biya N1.5m idan tana son ya sake ta saboda asarar da ta jawo masa a zaman aurensu.
Jami’an gwamnati su na kurdowa Aso Rock idan ana taro, Bola Tinubu ya yi wa wasu daga cikin Sakatarori da Hadimansa izinin shigowa FEC da ake yi duk mako.
Masu zafi
Samu kari