Latest
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta samu koma baya a jihar Kaduna, bayan babban jigonta ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC mai mulki a Kaduna.
Ana cikin jimami yayin da mahaifiyar tsohon shugaban majalisar Dattawa, Sanata Ahmed Lawan ta riga mu gidan gaskiya, Hajiya Halima ta rasu a yau Asabar.
Auwal Abdullahi, wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne ya ce ya gode wa Allah da yan sanda suka kama su. Kakakin yan sandan, Muyiwa Adejobi, ya sanar.
Wani Malamin addinin Musulunci a jihar Kaduna da ke Najeriya Ustaz Aliyu Rasheed Makarfi ya na cikin malaman da su ke wajen auren gata da aka yi a Kano.
Sojojin ƙasar Isra'ila sun bayyana cewa sun halaka ɗaya daga cikin kwamandojin ƙungiyar Hamas ta ƙasar a Falasɗinu a wani hari ta sama da suka kai a zirin gaza.
Ƴan ta'addan mayaƙan ƙungiyar ISWAP sun sha kashin su a hannu bayan jiragen yaƙin dakarun sojin saman Najeriya sun yi musu luguden wuta jihar Borno.
Dakarun sojojin Najeriya na Operation Hadarin Daji sun samu nasarar ceto ɗaliban jami'ar gwamnatin tarayya Gusau (FUGUS) da ke jihar Zamfara da aka sace.
Rundunar ƴan sandan jihar Ogun ta tabbatar da cafke wasu ɓarayi da ake zargi da aikata laifin sace rawanin wani babban basaraken gargajiya a jihar Ogun.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana kuɗin fansan da ƴan bindiga suka ƙarba kafin su sako ɗaliban jami'ar jihar da suka yi awon gaba da su.
Masu zafi
Samu kari