Latest
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya yi alƙawarin ɗaukar nauyin karatun Leburori 37 har su gama jami'a matuƙar suka ci jarabawar share fage.
Hadakar kungiyar musulunci a Najeriya, CIO, ta yi kira ga Majalisar Dattawan Najeriya ta yi doka da za ta takaita alakar diflomasiyya da Kasar Isra'ila.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ga janye naɗin da ya yi wa matashi ɗan shekara 24, Injiniya Imam a matsayin shugaban hukumar gyaran titi FERMA.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin sabon shugaban bankin masana'antu na ƙasa BOI, Dr Olasupo Olusi, bayan tsohon ya yi murabus da kansa.
Kotun koli ta sanar da ranar Litinin a matsayin ranar da za ta yanke hukuncin zaben shugaban kasa tsakanin Shugaba Tinubu da Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP.
Shugaba Bola Tinubu ya yi sabbin nade-nade har guda takwas a ma'aktar yada labarai ta kasa a yau Laraba, hukumomin sun hada da NOA da NTA da NAN da sauransu.
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya magantu game da soyayyar da yake yi wa girki. Tsohon gwamnan na jihar Ribas ya ce yana alfahari da iya girki.
Mutane da dama ciki harda jami’in dan sanda sun jikkata yayin da magoya bayan jam’iyyar APC da SDP suka yi musayar wuta a karamar hukumar Idah ta jihar Kogi.
Wasu tsagerun 'yan bindiga da ake kyautata zaton yan daban siyasa ne sun farmaki ayarin ɗan takarar gwamnan jihar Kogi a inuwar jam'iyyar SDP, Yakubu Ajaka.
Masu zafi
Samu kari