Latest
An tattaro duk wasu muhimman abubuwa da kuke bukatar sani game da sabon shugaban Hukumar Kula da Ma'aikatan Tarayya (FCSC), Farfesa Tunji Olaopa.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai mummunan hari kan matafiya a jihar Benue inda suka halaka mutum uku har lahira. Ƴan bindigan sun kuma raunata wasu daban.
Wani mutumi da ya ce ya soya kaza ta hanyar amfani da ruwa ya yadu bayan ya saki bidiyon tsarin da ya bi. Ya dage cewa ya fi kyau a soya kaza da ruwa.
Lauya mai fafutukar kare hakƙin dan adam a Najeriya, Femi Falana (SAN) ya ce bau kamata a ce shari'a ce zafa warware asalin wanda ya lashe zabe ba a Najeriya.
Hukumar yaƙi da cin hanci da yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa (EFCC) ta fara gudanar da bincike kan tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Emefiele.
Kusan watanni takwas bayan kai hari, ƴan bindiga sun kuma shiga rukunin gidajen Grow Homes da kw Kubwa a Abuja, sun sace ma'aurata da ƙarin mutum ɗaya.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya halarci wurin ɗaura auren ɗiyar Ambasada Umar Damagun, shugaban jam'iyyar PDP ta ƙasa na riƙo.
Za a ji abin da ya faru a Aso Rock bayan kotu ta tabbatar da Bola Tinubu a matsayin halataccen shugaban Najeriya, aka yi waje da karar Atiku Abubakar da Peter Obi.
A ranar Juma’a ne mai martaba Sarkin Biu, Dr Umar Mustapha II, ya bai wa tsohon babban hafsan sojin kasa, Laftanar-Janar. Tukur Burutai, sarautar Betaran Biu.
Masu zafi
Samu kari