Latest
Wata budurwa ta girgiza soshiyal midiya a lokacin da ta fasa wani asusun da ta dauki lokaci tana tara kudadenta. Ta fasa shi ne bayan ta kammala karatunta.
Primate Ayodele ya yi hasashen abun da zai faru a siyasar jihar Ondo. A jihar, gwamna Rotimi Akeredolu ba shi da lafiya, kuma ana yunkurin tsige mataimakinsa.
An kawo bayani kan shari'ar zaben shugaban kasa da su ka girgiza kotu kafin karar Tinubu v Atiku & Obi, an yi shari’ar zabe a 2003, 2007, 2011, 2019 da 2023.
Majalisar wakilai ta Tarayya ta yi korafi kan yawan mabarata da ke cika musu ofisoshi da rokonsu kudade a kullum a harabar majalisar da kuma cikin ofisoshinsu.
Kotun sauraran kararrakin zabe ta yanke hukunci kan shari'ar zaben Sanata Aliyu Wamakko, kotun ta tabbatar da nasarar Wamakko a matsayin sanatan Sokoto ta Arewa.
Kalaman fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara na ci gaba da tayar da kura a cikin kasar bayan da ya fito ya soki irin mulkin da Muhammadu Buhari ya yi.
Bayan hukuncin kotun koli na ranar Alhamis, 26 ga watan Oktoba, Ganduje ya bukaci Atiku Abubakar da Peter Obi da su yi takarar shugaban kasa a babban zaben 2031.
Hukumar EFCC ta damke tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele kan zargin badakalar makudan kudade, wannan na zuwa ne awanni kadan bayan DSS ta sake shi.
Ana zargin 'yan bindiga sun fille kan wani babban dan sanda a jihar Abia bayan sun farmaki rundunar, sai dai rundunar ta musanta inda ta ce dan sa kai aka kashe.
Masu zafi
Samu kari