Latest
Wani abin bakin ciki ya faru a jihar Taraba yayin da jirgin ruwa dauke da fasinjoji fiye da 100 ya kife a tsakiyar rafi a ranar Asabar. An gano wasu gawarwaki.
Magoya bayan gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, sun yi dafifi zuwa majalisar dokokin jihar yayin da aka fara shirye-shiryen tsige shi daga muƙamin gwamna.
Wasu miyagun ƴan bindiga ɗauke da makamai sun kai farmaki a jihar Taraba inda suka yi awon gaba da wani babban faston Katolika da wasu mutum biyu.
Shugaban gwamnatin Jamus, Olaf Scholz ya yi wa Shugaba Tinubu da sauran kasashen kungiyar ECOWAS alkawarin samar musu da wutar lantarki mai rahusa.
Najeriya ta dage wajen ganin yadda za a kawo karshen 'yan bindiga. Gwamnatin Bola Tinubu na shirin gaggauta karbo jirgin sojojin yaki daga kasar Turkiyya.
Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa (NLC) ta yi barazanar ƙin halartar taron da za su yi da gwamnatin tarayya idan ministan ƙwadago, Simon Lalong, zai halarci zaman.
Za a ji labari Bola Ahmed Tinubu ya yi watsi da tsarin mulki, ya na so ‘Yan APC su zama Shugabannin INEC, an dauko mutanen shugaban kasa da na jiga-jigan APC.
Ana jita-jita cewa 'yan majalisar dokoki za su tsige Gwamnan jihar Ribas. Ana zaune sai kwatsam aka ji wuta ta kama ci a majalisar dokokin jihar Ribas.
Jama'a sun shiga mamaki yayin da wani mutum ya hau jirgi da kudade, ya sako kudade daga sama a matsayin kyauta ga wadanda ke bibiyarsa a kafar yanar gizo.
Masu zafi
Samu kari