Latest
Gwamnatin Tinubu ta bayyana wani fanni na N-POwer da ba a dakatar ba ya zuwa yanzu, kuma za a ci gaba da yin sa har zuwa wani lokacin da ba a bayyana ba.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, ya nuna wa daliban koyon aikin jinya na jami’ar Al-Hikmah, Ilorin, jihar Kwara kyautar kudi naira miliyan 5.
Sanatocin Najeriya sun bayyana yiwa dangin wadanda aka kashe a wani yankin jihar Kaduna a makon jiya. Sun ce a yi hakuri, sun dai ba da kyautar kudi.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kogi, Dino Melaye, ya yi magana kan darasin da ya koya a kayen da ya sha a zaben gwamnan.
Atiku, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, ya yi martani ga rahoton cewa ya ki sakin bayanan karatunsa bayan ya fallasa Tinubu.
Primate Babatunde Elijah Ayodele ya yi ikirarin cewa jam’iyyar APC na nan tana shiri don raba NNPP da Gwamna Abba Kabiru Yusuf da kujerarsa a jihar Kano.
Wani mummunan hatsarin mota ya salwantar da rayukan mutum 16 a kan titin hanyar Kaduna zuwa Abuja. Mutane da dama sun samu munanan raunuka a hatsarin.
Wasu mutanen Nyesom Wike sun fara watsi da shi a rikicin Ministan da sabon Gwamnan Ribas. Sabanin Siminalayi Fubara da uban gidansa ya raba kan ‘yan jam’iyyar PDP.
Wani rahoto ya dauko labarin Farfesa Kabir Ahmed Abu-Bilal na jami’ar Ahmadu Bello, Zari’a, jihar Kaduna, wanda yake aikin walda duk da kasancewarsa lakcara.
Masu zafi
Samu kari