Sharif Lawal
4016 articles published since 17 Fab 2023
4016 articles published since 17 Fab 2023
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya fice ya bar jihar a ranar Talata. Gwamnan ya bar jihar ne yayin da rikicin jam'iyyar NNPP mai mulki ya yi kamari.
Gwamnan jihar Ondo, Seyi Makinde, ya yi kira ga shugaban hukumar zabe ta jasa (INEC) da ya sauya kwamishiniyar INEC ta Ondo. Makinde ya ce ba za ta yi adalci ba.
Gwamnatin tarayya ta nuna damuwa kan yadda wasu 'yan Najeriya ke bata sunan kasar nan. Gwamnatin ta ce hakan yana masu zuba hannun jari shigowa Najeriya.
Wasu 'yan daba sun kai farmaki a sakatariyar jam'iyyar PDP da ke birnin Makurdi na jihar Benue. 'Yan daban sun kwashe kayayyaki tare da wasu takardu.
Sanatan da ke wakiltar Kano ta Kudu, Abdulrahman Kawu Sumaila, ya zargi 'yan siyasa da dora matasa kan harkar sha da ta'ammali da miyagun kwayoyi.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba zai gudanar da zaben shugabannin kananan hukumomi 14 da ake da su a jihar.
Gwamnan jihar Bauchi kuma shugaban kungiyar gwamnonin PDP, Bala Mohammed, ya bayyana cewa an samu nasarar warware rikicin da ya addabi jam'iyyar.
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Bayelsa ta sanar da dakatar da tsohon mataimakin gwamna da wasu mutane shida. Ana zarginsu da cin dunduniyar APC.
Shugaban kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL), Mele Kyari ya yi tsokaci kan ribar da masu fasa kwaurin mai suka rika samu kafin a cire tallafin mai.
Sharif Lawal
Samu kari