Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Tsohon sanatan da ke wakiltar Plateau ta Arewa a majalisar dattawa, Simon Mwadkwon, ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Zai yi takara a 2027.
Gwamnatin jihar Sokoto ta fito ta yi martani kan rahotannin da aka yada cewa 'yan bindiga sun farmaki mutane da matsugunansu. Ta ce ba kamshin gaskiya a batun.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya aika da sakon gargadi ga sarakunan gargajiya. Gwamna Diri ya gargade su kan ba Fulani makiyaya fili a jihar.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a babban birnin tarayya Abuja, ta yi fatali da karar da gwamnatin tarayua ta shigar kan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta taso tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar a gaba bayan dansa ya zabi marawa Bola Ahmed Tinubu baya.
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya yi magana kan harin 'yan bindiga a Kasuwan Daji. Ya bayyana dalilin da ya sa suka kai mummunan harin.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya fitp ya yo martani bayan dansa ya zabi ya goyi bayan tazarcen Bola Tinubu a zaben 2027.
Dan tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, Abubakar Atiku Abubakar, ya sanar da sauya shekarsa daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya yi tsokaci kan matsalar rashin tsaron da ake fama da ita. Ya ce kasashen waje ba za su iya magance matsalar ba.
Sharif Lawal
Samu kari