Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Shugaban jam'iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya yi magana kan batun ba Gwamna Abba Kabir Yusuf tikitin takara kai tsaye a zaben shekarar 2027.
Babban jigo a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima, ya kalubalanci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan zaben 2027. Buba Galadima ya ce ba zai yi nasara ba.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sanar da murabus dinsa daga jam'iyyar NNPP. Gwamnan ya fice daga jam'iyyar ne a ranar Juma'a, 23 ga watan Janairun 2026.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Katsina. Tsagerun 'yan bindigan sun kashe jami'an tsaro na 'yan sa-kai a wani artabu.
Tsohon mai ba jam'iyyar PDP shawara kan harkokin shari'a na kasa, Emmanuel Enoidem, ya sasanta rikicinsa da Godswill Akpabio. Ya sauya sheka zuwa APC.
Fadar shugaban kasa ta warware zare da abawa kan rikicin siyasar Rivers. Ta bayyana matsayin Gwamna Siminalayi Fubara da Nyesom Wike a jihar mai arzikin mai.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya nuna damuwa kan yadda ake yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya. El-Rufai ya ce ana mulki ba tare da ka'ida ba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi magan kan gudanar da mulkin Najeriya. Ya bayyana cewa aikin tafiyar da harkokin Najeriya na da girma sosai.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-haren ta'addanci a jihar Katsina. Tsagerun 'yan bindigan sun kashe mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Sharif Lawal
Samu kari