Sani Hamza
5022 articles published since 01 Nuw 2023
5022 articles published since 01 Nuw 2023
APC ce mai rinjaye a Majalisar Dattawa, bayan wasu ‘yan majalisa sun sauya sheka daga PDP da sauran jam’iyyu. Daga kujeru 59 a 2023, yanzu APC na da sanatoci 75.
Akalla ‘yan takara 14 daga jam’iyyar APC sun bayyana aniyarsu ta kalubalantar Gwamna Ademola Adeleke na PDP a zaben 2026 a Osun. Daga cikin su akwai Otunba Omisore.
Tsohon gwamnan Osun, Rauf Aregbesola, ya zargi APC da rashin kwarin gwiwa da danniya ga ‘yan adawa, yana mai cewa ADC za ta karbi mulki daga Tinubu a 2027.
Sojojin Najeriya sun ceto mutane 21 da aka sace, ciki har da ‘yan kasar China hudu, a wani farmaki na Operation FANSAN YAMA a jihohin Kwara da Kogi.
Atiku Abubakar ya bayyana damuwa kan yadda talauci ke karuwa a Najeriya duk da albarkatun kasar. Ya bukaci gwamnati da kungiyoyi su hada kai wajen yaki da talauci.
Kusoshin PDP da APC a Filato sun yi murabus daga jam’iyyunsu, suna zargin rushewar akidoji da rashin gaskiya, yayin da APC ke shirin karɓar sababbin mambobi.
Rauf Aregbesola ya zargi APC da jawo yunwa, talauci da rashin tsaro a Najeriya, yana mai cewa ADC ce zabin jama'a wadda za ta cika alkawuranta a 2027.
Ministan tsaro, Mohammed Badaru, ya ziyarci Leonardo a Italiya, inda ake kera jiragen yakin sojojin saman Najeriya domin ingnta tsaro da sabunta kayan aiki.
‘Yan bindiga sun kai hari ofishin ‘yan sanda a garin Zonkwa, da ke Kaduna, sun kashe jami’ai biyu; an ce sun kai farmaki ne don ‘yantar da wasu da aka kulle.
Sani Hamza
Samu kari