Sani Hamza
4995 articles published since 01 Nuw 2023
4995 articles published since 01 Nuw 2023
Gwamna Charles Soludo na APGA ya doke ‘yan takarar LP da ADC a Nnewi ta Arewa, yayin da ya kuma kayar da dan takarar APC, Nicholas Ukachukwu, a Nnewi ta Kudu.
Rahotanni sun bayyana cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta dage tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Anambra da aka kada zuwa karfe 6:00 na safiya.
Yayin da ake tsakiyar kada kuri'a a zaben gwamnan jihar Anambra, wata jami'ar zabe ta yanke jiki ta suma. An garzaya da ita asibiti domin duba lafiyarta.
EFCC ta mayar wa wata tsohuwa mai shekara 70, Margret Taye Odofin, N42.5m da jami’ar banki ta sace mata, bayan shekara da dama tana neman adalci.
An rahoto cewa Gwamna Charles Soludo na jam'iyyar APGA ya lashe zabe a rumfar zabe ta Uruagu Ward 1, da ke karamar hukumar Nnewi ta Arewa, rumfar dan takarar LP.
Cibiyar CDD ta fitar da rahoto na binciken da ta gudanar game da zarge-zarge uku da aka samu a zaben gwamnan Anambra, musamman na zargin kama wakilan gwamna da kudi.
Jami’an EFCC sun isa Anambra yayin da ake gudanar da zaben gwamna don tabbatar da cewa babu sayen kuri’a, inda aka ga jami’an jam’iyyun siyasa suna karbar katin zabe
Hukumar INEC ta ce za ta gudanar da sahihin zaben gwamnan Anambra yayin da ta ce ba za a samu tangardar na'urar BVAS ko jinkirin kai kaya da ma'aikatan zabe ba.
Kashi 53.5% na wadanda suka ba da amsa a zaben jin ra'ayi da Legit.ng ta gudanar a X sun yi hasashen cewa Gwamna Soludo ne zai lashe zaben Anambra a yau.
Sani Hamza
Samu kari