Sani Hamza
4994 articles published since 01 Nuw 2023
4994 articles published since 01 Nuw 2023
Kotu ta yanke hukunci kan jami’an Majalisar Dokoki Mustapha Mohammed da Tijjani Goni bisa damfarar neman aiki a CBN da FIRS, da kudin ya kai N4.8m.
Rikici ya barke a APC Cross River yayin da shugabannin ƙananan hukumomi 35 suka nemi shugaban jam’iyyar, Alphonsus Eba, ya yi murabus kan zargin rashin gaskiya.
Mutane shida sun mutu a wajen cunkoson daukar aikin sojoji a Accra, Ghana. Gwamnati ta dakatar da shirin kuma Shugaba Mahama ya ziyarci wadanda suka ji rauni.
Fadar shugaban kasa ta ce rikicin Arewa ta Tsakiya ya samo asali daga mallakar ƙasa, ta’addanci da satar ma’adinai, yayin da Tinubu ke ƙarfafa zaman lafiya.
Laftanar A.M Yarima, jami’in sojan ruwa daga Kaduna, ya zama gwarzo bayan ya tsaya kai da fata ga Ministan Abuja, Nyesom Wike, a rikicin Gaduwa da ya jawo cece-kuce.
Farfesa Sebastine Hon ya ce jami’in sojan ruwa, A.M. Yerima, ya karya doka da ya hana Nyesom Wike shiga fili, yana mai cewa hakan raini ne ga ikon farar hula.
Kamfanin Dangote ya rage farashin man fetur da ₦49, abin da ke iya kawo ƙarshen shigo da mai daga kasashen waje yayin da ƴan kasuwa ke gargadin yiwuwar karancin mai.
Shugaba Bola Tinubu da gwamnoni za su halarci taron Editoci na Najeriya karo na 21 a Abuja, inda za a tattauna kan dimokuradiyya, tsaro, da makomar kafafen labarai.
Gwamnatin tarayya ta rattaba hannu kan yarjejeniya tsakanin ma’aikatar karafa da ta tsaro don fara samar da makamai da sauran kayayyakin soji a kamfanin Ajaokuta.
Sani Hamza
Samu kari