Sani Hamza
4976 articles published since 01 Nuw 2023
4976 articles published since 01 Nuw 2023
Shugaban NDLEA, Buba Marwa, ya gargadi manyan ’yan kwaya da ƙungiyoyin safarar miyagun kwayoyi cewa wa’adinsa na biyu zai zamar masu masifa da tashin hankali.
Najeriya ta wuce matakin play-off bayan doke Gabon, yanzu za ta kara da DR Congo. Tana bukatar yin nasara a wasa ɗaya ko biyu kafin shiga gasar cin kofin duniya.
Gwamna Abba Yusuf ya amince da dokar kafa kwalejin fasaha ta Gaya domin fadada ilimi, karfafa fasaha, da samar da damar aiki ga matasa a fadin jihar Kano.
Yan majalisa 12 a Ondo sun fara shirin tsige kakakin majalisar jihar, Olamide Oladiji bisa zargin rashawa, karkatar da N50m da sabawa kundin tsarin mulki.
Sojojin Najeriya sun kashe 'yan ta'adda da dama, sun ceto mutum 67, sun kama 94 cikin makonni biyu, tare da kwato makamai da lalata sansanonin miyagu.
Kungiyar IPMAN, ta 'yan kasuwar mai ta ce sayen fetur kai tsaye daga Dangote zai sa farashin mai ya sauka a gidajen mai a fadin Najeriya. Ta yi korafi da NMDPRA.
Mutum ɗaya ya mutu, shida sun ji rauni a turmutsutsin da aka samu a gidan Ministan Tsaro, Bello Matawalle a Gusau. An ce lamarin ya faru ne a ziyarar ministan.
Sojojin Turkiyya 20 sun mutu bayan jirgin C-130 Hercules ya yi hatsari a Georgia. Shugaba Erdogan ya tabbatar da cewa an fara bincike don gano dalilin hatsarin
Gwamnatin tarayya ta soke dokar koyarwa da harshen gida a makarantu, inda gwamnati ta bayyana cewa Turanci zai zama harshen koyarwa daga firamare zuwa jami’a.
Sani Hamza
Samu kari