Sani Hamza
4971 articles published since 01 Nuw 2023
4971 articles published since 01 Nuw 2023
Filato da Katsina sun rufe dukkan makarantu saboda barazanar tsaro da hare-haren garkuwa da dalibai. Gwamnatoci na cewa matakin na wucin gadi ne domin kare rayuka.
Hukumar DSS ta gurfanar da mutum 2 a Abuja kan zargin ta’addanci da kiran juyin mulki, ciki har da wanda ake zargi da harin Okene; an dage shari'ar zuwa 2026.
Ministan tsaro Bello Matawalle ya isa Birnin Kebbi domin aiwatar da umarnin Shugaba Tinubu na hanzarta ceto dalibai akalla 25 na GGCSS Maga da aka sace.
Atiku Abubakar da Rabiu Kwankwaso sun yi martani kan sabon harin da aka kai Neja tare da sace dalibai da malamai, sun nemi Tinubu ya ayyana dokar ta baci kan tsaro.
Rundunar ’yan sanda ta Nasarawa ta karyata rahotannin da ke nuna cewa an sace dalibai biyu a makarantar St Peter’s Academy, da ke jihar. Ta ce rahoton ƙarya ne.
Babbar kotun tarayya ta yanke wa shugaban IPOB, Nnamdi Kanu, hukuncin daurin rai-da-rai tare da wasu shekaru 25 a gidan yari. An sanya matakan tsaro masu tsauri.
Ƴan bindiga sun sake kai hari Kwara, inda a wannan karon suka farmaki manoma a kauyen Bokungi, tare da sace hudu daga ciki. Wannan na zuwa bayan harin coci.
Kotun Tarayya da ke Abuja ta samu Nnamdi Kanu da laifi kan tuhumar ta’addanci da gwamnatin tarayya ta shigar, bayan ta ce an gabatar da hujjoji masu ƙarfi a kansa.
Gwamnatin tarayya, jihohi da kananan hukumomi sun raba N2.094trn a watan Oktoba 2025, ƙasa da wannan aka samu a Satumba. Kudin shiga ya karu, VAT ya ragu sosai.
Sani Hamza
Samu kari