Sani Hamza
4970 articles published since 01 Nuw 2023
4970 articles published since 01 Nuw 2023
Kungiyar Diocese ɗin Katolika ta Kontagora ta fitar da sunayen mutum 265 — malamai, ma’aikata, daliban sakandare da firamare — da har yanzu suke hannun ’yan bindiga.
Trump ya na barazanar dakatar da shigar mutanen ƙasashen “Third World” cikin Amurka, lamarin da ya tayar da muhawara kan ma’anar kalmar da ƙasashen da abin ya shafa.
Wata kotun Rivers ta yanke wa ɗalibin jami'ar UNIPORT, Damian Okoligwe, hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa kashe masoyiyarsa Justina Otuene da sassara jikinta.
Primate Elijah Ayodele ya ce akwai manyan mutane biyar da ke bayan ta’addanci a Najeriya, yana gargadin gwamnati ta dauki mataki kafin lamarin ya tsananta.
Shugaban Amurka Donald Trump ya sake tayar da kura bayan ya sanar da neman dakatar da shigowar ’yan ƙasashen da ya kira “ƙasashe masu tasowa”, musamman daga Afrika.
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya isa Bauchi domin wakiltar Shugaba Tinubu a jana’izar fitaccen malami, Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Manyan sun halarta.
Mutanen Utqiagvik a Alaska ba za su sake ganin hasken rana ba tsawon kwanaki 64 bayan fara dogon dare, sakamakon juyawar Duniya da ake samu a shekara.
‘Yan bindiga sun kai wa ayarin tsohon gwamnan Anambra, kuma tsohon minista Chris Ngige, hari a Nkpor–Nnobi, sun kashe mutane biyu tare da jikkata wasu da dama.
An samu musayar wuta mai zafi tsakanin 'yan sanda da wasu miyagun 'yan bindiga a Anambra. An ce tsananin musayar wutar ya jawo lalacewar motocin 'yan sanda.
Sani Hamza
Samu kari