Sani Hamza
4417 articles published since 01 Nuw 2023
4417 articles published since 01 Nuw 2023
Rundunar 'yan sandan Oyo ta tabbatar da sace Ibukun Otesile, diyar wanda ya kafa cocin Jesus Is King Ministries. CAN ta aika sako ga jami'an tsaro.
Gwamnatin Tarayya ta raba N3.7bn a matsayin lamuni ga ma’aikatan manyan makarantun gaba da sakandare domin tallafa musu a karkashin shirin TISSF.
Kungiyar Arewa Youth Consultative Forum ta ce makomar Tinubu a 2027 za ta dogara kan yadda gwamnatinsa ta shawo kan tsaro da matsin tattalin arziki.
Aliko Dangote ya shawarci manyan ’yan Najeriya su rage kashe kuɗaɗe kan jiragen sama da Rolls-Royce su zuba kuɗi a masana’antu da samar da ayyukan yi.
Shugaba Bola Tinubu ya karɓi takardun aiki daga jakadu 17 da manyan kwamishinoni 4, inda ya jaddada cewa Najeriya za ta ƙarfafa haɗin kai tsakaninta da ƙasashe.
Fitaccen mawakin siyasa, Tijjani Gandu, ya fito fili, ya bayyana gaskiyar alaƙar da ke tsakaninsa da fitacciyar 'yar fim Maryam Booth bayan bullar wasu hotunansu.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce jita-jitar da ake yadawa a soshiyal midiya cewa an kama shi a Faransa ba gaskiya ba ne. Ya fadi masu yada jita-jitar.
Wani abun fashewa da ake zargin bam ne ya tarwatse da yara biyar a jihar Borno inda har yara hudu suka mutu. Rundunar 'yan sanda sun yi karin bayani.
Kwamitin tantancewa na APC ya cire Omisore da wasu mutum shida daga takarar fitar da gwani na zaben kujerar gwamnan jihar Osun saboda matsalolin takardu.
Sani Hamza
Samu kari