Sani Hamza
4995 articles published since 01 Nuw 2023
4995 articles published since 01 Nuw 2023
Shugaba Donald Trump ya bayyana yadda Amurka ta aika makamai da dama domin taimaka wa masu zanga-zanga a Iran, amma ya yi zargin cewa Kurdawa sun kwashe su.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta ce ba za ta bude mashigin Hormuz ba sai an biya diyya saboda barnar yaki da aka yi mata a wannan rikici da ake yi.
Iran ta yi ikirarin kakkabo jirgin MQ-9 a Isfahan, yayin da Amurka ke fuskantar asarar jiragen yaƙi 16 a rikicin Gabas ta Tsakiya dake ƙara zafi.
Sojoji sun kashe ɗan fitaccen ɗan ta'adda Ado Aliero da wasu ɓarayi 65 a wani gagarumin samame a jihar Zamfara, lamarin da ya gurgunta ƙungiyar su.
'Yan bindiga sun kashe mutane kusan 15 tare da kona gidaje 50 a kauyukan Nasarawa, a wani harin ramuwar gayya da ya bar baya da babban rashi a jihar Nasarawa.
Likitocin NARD sun sanar da shiga yajin aikin sai baba ta gani a fadin Najeriya daga ranar 7 ga Afrilu, 2026, sakamakon dakatar da alawus da gwamnatin tarayya ta yi.
Ƴan bindiga sun kashe matasa uku a Jos ta Kudu bayan bikin Good Friday, yayin da shugabannin al'umma ke kukan rashin tsaro da mamayar dazuzzuka a jihar Filato.
Jam'iyyar NNPP ta zargi Sanata Rabiu Kwankwaso da haddasa rikicin ADC, tana mai cewa "fushin Allah" ne ke bin sa saboda cin amanar da ya yi wa NNPP a yau.
Isra'ila ta ɗage hare-haren Iran domin ba wa Amurka damar ceto matuƙan jirgin F-15E da aka harbo yau, inda aka samu nasarar ceto matuƙi guda daya.
Sani Hamza
Samu kari