Ibrahim Yusuf
5306 articles published since 03 Afi 2024
5306 articles published since 03 Afi 2024
Fasto Primate Ayodele ya yi hasashen cewa Tinubu ba zai kammala wa'adin mulkinsa na biyu ba idan ya lashe 2027, yana cewa Shettima na iya karɓar mulki.
Sheikh Pantami da Jamilu Gwamna sun ce a shirye suke su yi muhawara kan makomar Gombe, yayin da aka bayyana batutuwan da ya kamata a tattauna kafin zaben 2027.
Wani malamin addinin Kirista ɗan asalin Najeriya ya buya a kasar Cameroon bayan an gano wata gawa a wani wuri da ke da alaƙa da cikin cocinsa a kasar.
Majalisar Dokokin Osun ta zama ta farko da ta amince da kudirin kafa ’yan sandan jihohi, yayin da Majalisar Tarayya ta fayyace tsarin aika kudirin.
’Yan achaba a Gombe sun gudanar da taron goyon bayan Pantami, yayin da wasu jiga-jigan APC suka koma PDP tare da bayyana goyon bayansu ga tafiyarsa.
Farashin danyen mai ya koma kasa da dala 100 kan ganga bayan Trump ya ce Amurka da Iran sun yi tattaunawa mai kyau, yayin da farashin fetur a Najeriya ya ragu.
Iran ta yi watsi da barazanar Trump na halaka ta, tana mai cewa Amurka na cikin matsananciyar damuwa, yayin da Tehran ta gargadi Amurka da Isra’ila.
Shugaba Donald Trump ya ce jami’an Amurka da Iran sun yi taro mai kyau a New York, yayin da Tehran ta bayyana sharuddan kawo karshen rikicin da Amurka.
Farashin fetur ya ragu a manyan ma’ajiyoyin Najeriya yayin da farashin danyen mai ke sauka, inda matatar Dangote ta rage Naira 25 kan kowace lita a Lagos.
Ibrahim Yusuf
Samu kari