Ibrahim Yusuf
3519 articles published since 03 Afi 2024
3519 articles published since 03 Afi 2024
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa sojojin Najeriya kan yadda suka fatattaki dakarun Benin da suka yi ikirarin juyin mulki a kasar ranar Lahadi.
Gwamnatin Amurka ta tabbatar da garkame wani dan Najeriya mai suna Oluwaseun Adekoya shekara 20 bayan kama shi da laifin damfara ta banki da sojan gona.
Wasu kungiyoyin masu fafutukar kafa kasar Biyafara sun ce hukuncin da aka yankewa Nnamdi Kanu da daure shi a Sokoto ba zai rage musu kwarin gwiwa ba.
Wata majiya daga ma'aikatar tsaro ta ce rikici da aka yi tsakanin Bello Matawalle da Badaru Abubakar ne ya jawo babban ministan tsaro, Badaru ya ajiye aiki.
Yayin da ake shirin fara bukukuwan karshen shekara a Najeriya, farashin kayan abinci ya sauka a jihohin Gombe, Yobe, Neja, Sokoto Legas, Bayelsa da wasu jihohi.
Mai martaba Sarkin Gumel, Alhaji Ahmed Mohammed Sani II ya cika shekara 54 a sarauta. Kashim Shettim. Sultan, manyan kasa da gwamna Namadu sun hallara Jigawa.
Nazir Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ce mahaifinsu ba rasuwa ya yi, ya koma wata rayuwa ce da har abada. Ya ce Sheikh Dahiru Bauchi na raba aljanna.
Alhaji Aliko Dangote ya fadi abubuwan da suka rusa kamfanonin da aka yi a Arewa tsawon shekaru. Atiku Abubakar ya yi kira ga 'yan Arewa a taron ACF.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya yi zargin cewa akwai hannun kasashen waje a matsalar tsaron Najeriya saboda yadda 'yan ta'adda ke da motoci da makamai.
Ibrahim Yusuf
Samu kari