Ibrahim Yusuf
5336 articles published since 03 Afi 2024
5336 articles published since 03 Afi 2024
Gwamnatin jihar Filato ta jagoranci raba kayan tallafin gina banɗaki a karamar hukumar Langtang ta Arewa. Za a raba tallafin a Gombe, Kaduna da sauran jihohi.
Jam'iyyar adawa ta ADC ta bukaci hukumomin Najeriya da su gaggauta cafke Nafiu Bala Gombe kan ikirarin cewa ya daura sunayen 'yan takara a shafin hukumar INEC.
Sheikh Isa Ali Pantami ya yi zargin cewa wani mutum a Gombe ya shirya kai masa farmaki yayin da ya ke jawo zuwa kananan hukumomin Gombe ya gana da 'yan PDP.
Wani rahoto daga Amurka ya nuna cewa Isra'ila ta yi kokarin kafa gwamnati a kasar bayan kai hare-hare kasar. Mahmoud Ahmadinejad Isra'ila ta so ba shugabanci.
Mai alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci a fita duba watan Safar a kaladandar Musulunci bayan kammala watan Muhammar na 1448 da ya yi daidai da 2026.
Shugabar makarantar jihar Oyo da aka sace dalibai da malamai, Racheal Alamu ta yi bayani game da abubuwan da suka faru da su a hannun 'yan bindiga da suka sace su.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana wasu abubuwan da suka faru a lokacin da marigayi Muhammadu Buhari zai rasu. Ya yi kuka sosai.
An gudanar da taron tunawa da tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari shekara daya bayan rasuwarsa. An kafa gidauniyar tunawa da shi a taron Abuja.
Abba Kabir Yusuf ya dauki Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin gwamna a zaben shekarar 2027 mai zuwa. Ya bayyana dalilan daukar matakin ga Kanawa.
Ibrahim Yusuf
Samu kari